Idan wayarka na da wata daraja a wurinka... wannan rubutun yana iya cetonta!
Idan wayarka na da wata daraja a wurinka... wannan rubutun yana iya cetonta!
Lokacin zafi ba wasa bane, ka sani wayarka ba ta da karfin jure zafi kamar yadda kai kake ɗauka.
Kowane minti da take ƙarƙashin rana = rayuwar batir ke raguwa kuma da wayar keyi zai ɗan yi rauni.
Ka daina ɗaukar zafi da wasa, ba wai hanging kaɗai zata yi ba… ...