Idan wayarka na da wata daraja a wurinka... wannan rubutun yana iya cetonta!
Idan wayarka na da wata daraja a wurinka... wannan rubutun yana iya cetonta!   Lokacin zafi ba wasa bane, ka sani wayarka ba ta da karfin jure zafi kamar yadda kai kake ɗauka.     Kowane minti da take ƙarƙashin rana = rayuwar batir ke raguwa kuma da wayar keyi zai ɗan yi rauni.    Ka daina ɗaukar zafi da wasa, ba wai hanging kaɗai zata yi ba…  ...
0 Commenti 0 condivisioni 455 Views 0 Anteprima
Sauri https://sauri.ng